Vietnam

Vietnam (lafazi: /viyetenam/) ko Jamhuriyar gurguzu na Vietnam ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya. Vietnam tana da yawan fili kimanin murabba'in kilomita 331,231km^2. Vietnam na da yawan jama'a 94,569,072, bisa ga kidayar shekarar 2016. Babban birnin Vietnam, Hanoi ne.

Vietnam
Việt Nam (vi)
Flag of Vietnam (en) Emblem of Vietnam (en)
Flag of Vietnam (en) Fassara Emblem of Vietnam (en) Fassara


TakeTiến quân ca (en) Fassara

Kirari«Độc lập – Tự do – Hạnh phúc»
«Independence – Freedom – Happiness»
«Независимост - свобода - щастие»
«Annibyniaeth – Rhyddid – Hapusrwydd»
Suna sabodaNanyue (en) Fassara
Wuri
Map
 16°N 108°E / 16°N 108°E / 16; 108

Babban birniHanoi
Yawan mutane
Faɗi96,208,984 (2019)
• Yawan mutane290.06 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiVietnamese (en) Fassara
AddiniBuddha, Katolika, Protestan bangaskiya, Caodaism (en) Fassara da Hòa Hảo (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare naSoutheast Asia (en) Fassara da Mainland Southeast Asia (en) Fassara
Yawan fili331,690 km²
Wuri mafi tsayiFansipan (en) Fassara (3,143 m)
Wuri mafi ƙasaSouth China Sea (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiĐại Việt (en) Fassara
1804 ↔ 14 ga Faburairu, 1839Suna
2 Satumba 1945Declaration of independence (en) Fassara
2 ga Yuli, 1976Political union (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiunitary state (en) Fassara, single-party system (en) Fassara da jamhuriya
Majalisar zartarwaGovernment of Vietnam (en) Fassara
Gangar majalisaNational Assembly of Vietnam (en) Fassara
• President of Vietnam (en) FassaraVõ Văn Thưởng (en) Fassara (2 ga Maris, 2023)
• Prime Minister of Vietnam (en) FassaraPhạm Minh Chính (en) Fassara (5 ga Afirilu, 2021)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara366,137,590,718 $ (2021)
KuɗiVietnamese đồng (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.vn (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+84
Lambar taimakon gaggawa113 (en) Fassara, 115 (en) Fassara da 114 (en) Fassara
Lambar ƙasaVN
Wasu abun

Yanar gizovietnam.gov.vn
bakin ruwan
Wani manoni

Vietnam ta samu yancin kanta a shekarar 1945.

Babban Sakatare na jam'iyyar gurguzun Vietnam Nguyễn Phú Trọng ne daga 2011. Shugaban Vietnam Trần Đại Quang ne daga shekarar 2016. Firaministan Vietnam Nguyễn Xuân Phúc ne daga 2016.

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

masinci a bakin rafin
🔥 Top keywords: