Aeneas Chigwedere

Aeneas Soko Chigwedere (25 Nuwamba 1939 - 22 Janairu 2021) ɗan siyasan Zimbabwe ne, masanin tarihi, masanin ilmi, kuma shugaban gargajiya. Ya kasance Ministan Ilimi, Wasanni, da Al'adu daga watan Agusta 2001 har zuwa rasuwarsa. Ya zama Gwamnan lardin Mashonaland na Gabas a watan Agusta 2008.

Aeneas Chigwedere
Governor of Mashonaland East Province (en) Fassara

25 ga Augusta, 2008 - 25 ga Augusta, 2013
Minister of Education, Sport and Culture (en) Fassara

ga Augusta, 2001 - ga Augusta, 2008 - David Coltart (en) Fassara
Member of the National Assembly of Zimbabwe (en) Fassara


Member of the National Assembly of Zimbabwe (en) Fassara

Rayuwa
HaihuwaSouthern Rhodesia (en) Fassara, 25 Nuwamba, 1939
ƙasaZimbabwe
Mutuwa22 ga Janairu, 2021
Yanayin mutuwaSababi na ainihi (Koronavirus 2019)
Sana'a
Sana'aɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasaZimbabwe African National Union – Patriotic Front (en) Fassara

Chigwedere ya mutu ne a ranar 22 ga Janairun 2021 bayan ya kamu da cutar COVID-19 yana da shekara 81.

Manazarta