Farillai, Sunnoni da Mustahabban Alwalla

Farillan Alwala

1) Niyya

2) Wanke Fuska

3) Wanke hannaye zuwa gwiwar hannu

4) Shafar kai

5) Wanke kafafuwa

6) Cucchudawa

7) Gaggautawa

Sunnonin Alwala

1) Wanke hannaye zuwa wuyan hannu

2) Kurkure baki

3) Shaka ruwa

4) Fyacewa

5)Juyo da shafar kai

6) Shafar kunnuwa

7) Sabunta Ruwa

7) Jeranta tsakanin farilla

Mustahabban Alwala

1) Yin bismillah

2) Yin aswaki

3) Kari akan wankewa ta a fuska da hannaye

4) Farawa daga goshi

5) jeranta sunnoni

6) karanta ruwa

7) Farawa da farillai kafin hagu [1] [2]

Mukala