Al'aurar Namiji

Bura (jam'i buraye ko burina lafazi|-|buriːnà) shine Gabar saduwa na mazajen dabbobi, wadda suke amfani dashi wurin inseminate da abokan saduwar su (yawanci mata ne da hermaphrodites) lokacin Saduwa.[1] Dabbobi da dama na dashi, wadanda ya hada da Dabbobi masu kashin baya da Dabbobi marasa kashin baya, Amma a mazajen Dabbobi bako wanne bane keda burar, sai wadanda ke dashi, to burar ba iri daya bane ga duk dabban dake dashi.

Bura (Al'aurar Namiji)
class of anatomical entity (en) Fassara, sex organ (en) Fassara da male reproductive system (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare napenis (en) Fassara, subdivision of urogenital part of male perineum (en) Fassara da particular anatomical entity (en) Fassara
Bangare namale reproductive system (en) Fassara
AmfaniBawali, sexual intercourse (en) Fassara da masturbation (en) Fassara
Name (en) Fassaraꠛꠑꠁ
Found in taxon (en) FassaraHomo sapiens (en) Fassara
Lymphatic drainage (en) FassaraSuperficial inguinal lymph nodes (en) Fassara
Arterial supply (en) Fassaradorsal artery of the penis (en) Fassara
Venous drainage (en) Fassarasuperficial dorsal veins of the penis (en) Fassara
Alaƙanta dascrotum (en) Fassara
Sexually homologous with (en) Fassarahuman clitoris (en) Fassara
Term in higher taxon (en) Fassarapenis (en) Fassara
Al'aurar Namiji

Kalmar bura na nufin bangaren jiki dake fitar da ko sanya wani abu zuwa jiki, amma baga duka dabbobi bane ke da hakan.A yawancin halittu na dabbobi Waɗanda keda gaɓar da za'a iya ayyanawa a matsayin bura, saidai bata da wani muhimmin aiki ko amfani illa kawai shigarwa ko sanya wani abu cikin jiki, ko kuma karanci sanya maniyyi a jikin mace, amma a placental mammals burar ita ce ke bangaren gaɓan karshe na urethra, wacce ke fitar da fitsari lokacin bawali da maniyyi lokacin saduwa.[2]

Manazarta

🔥 Top keywords: