Amjad Ali Aazmi

Amjad Ali Aazmi (Urdu) (Nuwamba 1882 - 6 Satumban shekarar 1948), wanda mabiya suka fi sani da Sadr al-Shariah (Urdu,[1][2][3] Shugaban Dokar Musulunci) Badr-e-Tariqat (Shining Moon of the Spiritual Mythology ko Tariqah) ya kasance lauyan Musulunci, marubuci kuma tsohon Babban Mufti na Indiya. An haifi Amjad Ali a shekara ta 1882 (1300 Hijri), a cikin Mohalla Karimuddin Pur, Ghosi, gundumar Mau, Uttar Pradesh, Indiya. Sunan mahaifinsa shine Hakim Jamaluddin Ansari . Mahaifinsa da kakansa malamai ne a fannin tauhidin addini da kuma maganin Unani.

Amjad Ali Aazmi
7. pottan of india (en) Fassara

1900s - 1948 - Mustafa Raza Khan (en) Fassara
Grand Mufti (en) Fassara


president (en) Fassara

Rayuwa
HaihuwaGhosi (en) Fassara, Nuwamba, 1882
ƙasaIndiya
British Raj (en) Fassara
Dominion of India (en) Fassara
MazauniOffice of the Grand Mufti (en) Fassara
MutuwaMumbai, 6 Satumba 1948
MakwanciGhosi (en) Fassara
Karatu
HarsunaLarabci
MalamaiAhmed Raza Khan Barelvi
Ɗalibai
Sana'a
Sana'aGrand Mufti (en) Fassara, mai shari'a, marubuci da Malami
Muhimman ayyukaBahar-e-Shariat (en) Fassara
MambaOffice of the Grand Mufti (en) Fassara
Al'ummar Musulmin Indiya
Imani
AddiniMusulunci

Mutuwa

Amjad Ali Aazmi ya mutu a ranar 6 ga Satumba 1948 a Bombay, kuma an binne shi a Ghosi a Uttar Pradesh, Indiya.[4]

Littattafai

  • Bahar da Sahara
  • Fatawa Amjadia
  • Islami Akhlaq-O-Adaab
  • Ada da Haj O Umrah

Bayanan da aka yi amfani da su

Haɗin waje