Arik Air

Kamfanin jiragen sama na Najeriya yana aiki a Afirka

Arik Air kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a biranen Lagos da Abuja, na Najeriya. An kafa kamfanin a shekarar 2002. Yana da jiragen sama sha shida, daga kamfanonin Boeing da Bombardier.

Arik Air
W3 - ARA

Bayanai
Suna a hukumance
Arik Air
Irikamfanin zirga-zirgar jirgin sama
ƘasaNajeriya
Ƙaramar kamfani na
Harshen amfaniTuranci
Used by
Mulki
HedkwataFilin jirgin saman Lagos
MamallakiArik Air
Tarihi
Ƙirƙira2006
arikair.com
Jirgin kenan a filin jirgi na Tabawa balewa, filin jirgin da aka fi sani da sunan Filin jirgin sama na Jihar Bauchi
ArikAirRoutes