Belize

Belize ko Belis[1] (da Turanci Belize, da Ispaniyanci Belice) ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Belize Belmopan ne. Belize tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 22,966. Belize tana da yawan jama'a 385,854, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Belize tana da iyaka da ƙasashen biyu: Mexico a Arewa da Guatemala a Yamma da Kudu. Belize ya samu yancin kanta a shekara ta 1981.

Belize
Flag of Belize (en) Coat of arms of Belize (en)
Flag of Belize (en) Fassara Coat of arms of Belize (en) Fassara


TakeLand of the Free (en) Fassara (1981)

Kirari«Under the shade I flourish»
Suna sabodaBelize River (en) Fassara
Wuri
Map
 17°06′N 88°42′W / 17.1°N 88.7°W / 17.1; -88.7

Babban birniBelmopan (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi374,681 (2017)
• Yawan mutane16.31 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Bangare naCentral America (en) Fassara, Continental Central America (en) Fassara, European Union tax haven blacklist (en) Fassara da Karibiyan
Yawan fili22,966 km²
Wuri mafi tsayiDoyle's Delight (en) Fassara (1,124 m)
Wuri mafi ƙasaCaribbean Sea (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiBritish Honduras (en) Fassara
Ƙirƙira21 Satumba 1981
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnaticonstitutional monarchy (en) Fassara da parliamentary monarchy (en) Fassara
Majalisar zartarwaGovernment of Belize (en) Fassara
Gangar majalisaNational Assembly (en) Fassara
• monarch of Belize (en) FassaraCharles, Yariman Wales (8 Satumba 2022)
• Prime Minister of Belize (en) FassaraJohnny Briceño (en) Fassara (12 Nuwamba, 2020)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara2,491,500,000 $ (2021)
KuɗiBelize dollar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.bz (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+501
Lambar taimakon gaggawa911 (en) Fassara da 90 (en) Fassara
Lambar ƙasaBZ
Wasu abun

Yanar gizobelize.gov.bz
Tutar Belize.
Bakin ruwan Belize
filin kallon wasanBelize

Daga shekara ta 2021, gwmanan ƙasar Belize Froyla Tzalam ne. Firaministan ƙasar Belize Dean Barrow ne daga shekara ta 2008.

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


🔥 Top keywords: