Bishiya

bishiya
habitat (en) Fassara da organisms known by a particular common name (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare nawoody plant (en) Fassara da phanerophyte (en) Fassara
Bangare naphanerophyte (en) Fassara da daji
This taxon is source of (en) Fassarakatako
Karatun taforestry science (en) Fassara da dendrology (en) Fassara

Bishiya

Bishiya, itace, itaciya, ko kawai ice nau'in shuka ne dake, girma da tsawo, kuma yana yaya wanda ake ci ko ayi amfani dashi wurin, abubuwa daban-daban.

Bayani

Shine tsiro wacce take shekaru biyu ko sama da haka a ilimin kula da tsirrai wacce takeda turake na kututture dakuma rassa wadanda suke damfare da ita da ganyayyaki a mafiya yawan dangoginta.Awani bayanin itaciya tana kadai tuwa ga takurarren,ma ana cewa, tsiro wacce ke da itace mai gwabi (bishiya) wadda take rika ko kasuwa ta hanyar shekaru masu yawa da dama da tayi sannan tanayin tsawo mai nisa domin tsererenayar riskar rana sannan tana yin daruruwa dakuma dubbanin shekaru a duniya, awani ma ana kuma bishiyar kwakwa, gora, da ayaba suma itaciyace (bishiya). Bishiyoyi an kiyasta sunanan tun shekaru miliyon 370 dasuka gabata.

Hotuna

Alkaluma

Kimanin rikakkun bishiyoyi miliyon uku ne a duniyar nan. Ana amfani da ita wajen yin kujeru, gadaje, gidaje, dabe, kofofi, rufin dakuna hura wuta, akushi, kofuna, farantai, tirame, tabare, dadai sauransu.

Manazarta

🔥 Top keywords: