Bukavu

Bukavu (lafazi : /bukavu/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango. Shi ne babban birnin lardin Sud-Kivu. A shekara ta 2017, Bukavu tana da yawan jama'a miliyoni ɗaya. An gina birnin Bukavu a shekara ta 1901. Bukavu na akan tafkin Kivu ne.

Bukavu


Wuri
Map
 2°30′00″S 28°52′00″E / 2.5°S 28.866666666667°E / -2.5; 28.866666666667
Ƴantacciyar ƙasaJamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Province of the Democratic Republic of the Congo (en) FassaraSouth Kivu (en) Fassara
Babban birnin
South Kivu (en) Fassara (1989–)
Labarin ƙasa
Yawan fili60 km²
Altitude (en) Fassara1,498 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1901
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wasu abun

Yanar gizomairiedebukavu.net
Cocin katolika a Bukavu
Tafkin Kivu, a Bukavu.
La place du 24 en République démocratique du Congo au sud kivu dans la ville de bukavu