David Umahi

Dan siyasar kasa,gwamnan ebonyi state

David Nweze Umahi (Anfi sanin sa da Dave Umahi, an haife shi a Janairu 1, shekara ta alif ɗari tara da sittin da hudu1964A.C) Dan Nijeriya ne kuma Dan'siyasa Wanda shine gwamna a Jihar Ebonyi, Nijeriya.[1]

David Umahi
Governor of Ebonyi State (en) Fassara

29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2023
Martin Elechi
Deputy Governor of Ebonyi State (en) Fassara

Mayu 2011 - 29 Mayu 2015 - Eric Kelechi Igwe
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya


District: Ebonyi South
Rayuwa
HaihuwaOhaozara, 25 ga Yuli, 1964 (59 shekaru)
ƙasaNajeriya
Harshen uwaHarshen Ibo
Karatu
MakarantaJami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Enugu
Government Secondary School, Afikpo (en) Fassara
HarsunaTuranci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'aɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasaPeoples Democratic Party
Dave Umahi

Manazarta