Diffa (sashe)

Diffa sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Diffa, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Diffa. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 209,249[1].

Diffa


Wuri
Map
 13°18′55″N 12°36′40″E / 13.3153°N 12.6111°E / 13.3153; 12.6111
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Diffa

Babban birniDiffa
Yawan mutane
Faɗi159,722 (2012)
kofar shiga cikin diffa
kasuwar diffa
cikin garin diffa
kotun diffa
hedikwar translation tsaro ta diffa
taswirar diffa

Manazarta