Edmonton

Edmonton (lafazi : /edemonetone/) birni ne, da ke a lardin Alberta, a ƙasar Kanada. Ita ce babban birnin lardin Alberta. Edmonton tana da yawan jama'a 932,546, bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Edmonton a shekara ta 1795. Edmonton na akan kogin North Saskatchewan ne.

Edmonton


Suna sabodaEdmonton (en) Fassara
Wuri
Map
 53°32′00″N 113°30′00″W / 53.5333°N 113.5°W / 53.5333; -113.5
Ƴantacciyar ƙasaKanada
Province of Canada (en) FassaraAlberta (en) Fassara
Babban birnin
Alberta (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi1,010,899 (2021)
• Yawan mutane1,316.53 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare naEdmonton Metropolitan Region (en) Fassara
Yawan fili767.85 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuNorth Saskatchewan River (en) Fassara, Mill Creek Ravine (en) Fassara, Big Lake (en) Fassara, Blackmud Creek (en) Fassara, Horsehills Creek (en) Fassara, Whitemud Creek (en) Fassara, Rat Creek (en) Fassara da Fulton Creek (en) Fassara
Altitude (en) Fassara645 m
Wuri mafi tsayiDecoteau, Edmonton (en) Fassara (752 m)
Wuri mafi ƙasaNorth Saskatchewan River (en) Fassara (598 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
1795Mazaunin mutane
9 ga Janairu, 1892Town in Alberta (en) Fassara
8 Oktoba 1904City in Alberta (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaEdmonton City Council (en) Fassara
• Mayor of Edmonton (en) FassaraAmarjeet Sohi (en) Fassara (26 Oktoba 2021)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara91,570,000,000 $ (2019)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙoT5 da T6
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho780, 587 da 825
Wasu abun

Yanar gizoedmonton.ca
Twitter: CityofEdmonton Instagram: cityofedmonton Youtube: UCzK7H1hHGf5mC84mSVfMhGw Pinterest: cityofedmonton GitHub: CityofEdmonton Edit the value on Wikidata
File:Edmontonmontage1.jpg

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: