Ethan Pinnock

Ethan Rupert Pinnock (an haifeshi ranar 29 ga Mayu 1993) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai buga tsakiya a gasar Premier League ga ƙungiyar Brentford da kuma kungiyar kwallon kafar ƙasar Jamaica.

Ethan Pinnock
Rayuwa
Cikakken sunaEthan Rupert Pinnock
HaihuwaLandan, 29 Mayu 1993 (31 shekaru)
ƙasaBirtaniya
Karatu
MakarantaShirley High School Performing Arts College (en) Fassara
Reigate College (en) Fassara
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
Forest Green Rovers F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewacentre-back (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta