Henry Dickson

Gwamnan jihar Bayelsa, Nigeria

Seriake Henry Dickson (an haife shi a 28 January 1966) Dan Nijeriya kuma Dan'siyasa. Yazama zababben gwamna a Jihar Bayelsa dake kudu maso kudancin Nijeriya a 14 ga watan February 2012. Yakasance dan'majalisar wakilai tun daga 2007 had zuwa 2012.[1][2][3]

Henry Dickson
Gwamnan Jihar Bayelsa

14 ga Faburairu, 2012 - 14 ga Faburairu, 2020
Nestor Binabo - Douye Diri
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

ga Yuni, 2011 -
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya


District: Bayelsa West
Rayuwa
HaihuwaToru-Orua (en) Fassara, 28 ga Janairu, 1966 (58 shekaru)
ƙasaNajeriya
ƘabilaMutanen Ijaw
Harshen uwaHarshen Ijaw
Karatu
MakarantaJami'ar jihar Riba s
HarsunaTuranci
Harshen Ijaw
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'aɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasaPeoples Democratic Party

Manazarta