Hyderabad

Hyderabad (Lafazi: /haiderabad/) birni ne, da ke a jihar Telangana, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Telangana. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimillar mutane miliyan takwas. An gina birnin Hyderabad a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.

Hyderabad
హైదరాబాదు (te)


Suna sabodaSayyadina Aliyu
Wuri
Map
 17°21′42″N 78°28′29″E / 17.3617°N 78.4747°E / 17.3617; 78.4747
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaTelangana
District of India (en) FassaraHyderabad district (en) Fassara
Babban birnin
Telangana (2014–)
Yawan mutane
Faɗi9,305,000 (2016)
• Yawan mutane14,315.38 mazaunan/km²
Home (en) Fassara798,091 (2011)
Harshen gwamnatiTalgu
Urdu
Turanci
Labarin ƙasa
Yawan fili650 km²
Altitude (en) Fassara505 m
Bayanan tarihi
Wanda ya samarMuhammad Quli Qutb Shah (en) Fassara
Ƙirƙira1592
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo500001
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho040
Wasu abun

Yanar gizoghmc.gov.in
Hyderabad.

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: