Telangana

Hyderabad State jiha ce, da ke a Kudancin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 112,077 da yawan jama’a 35,193,978 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1948. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar 1953 Hyderabad ne.. Jihar Telangana tana da iyaka da jihohin huɗu (Maharashtra a Arewa, Chhattisgarh a Gabas, Karnataka a Yamma, Andhra Pradesh a Gabas da Kudu).

Telangana
تلنگانہ (ur)

TakeJaya Jaya he Telangana (en) Fassara

Suna sabodauku da linga (en) Fassara
Wuri
Map
 17°59′N 79°35′E / 17.99°N 79.59°E / 17.99; 79.59
ƘasaIndiya

Babban birniHyderabad
Yawan mutane
Faɗi35,193,978 (2011)
• Yawan mutane314.02 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTalgu
Urdu
Labarin ƙasa
Bangare naSouth India (en) Fassara
Yawan fili112,077 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira2 ga Yuni, 2014
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaGovernment of Telangana (en) Fassara
Gangar majalisaLegislature of Telangana (en) Fassara
• Shugaban ƙasaTamilisai Soundararajan (en) Fassara (8 Satumba 2019)
• Chief Minister of Telangana (en) FassaraRevanth Reddy (en) Fassara (7 Disamba 2023)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo50
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2IN-TS da IN-TG
Wasu abun

Yanar gizotelangana.gov.in

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: