Ja'afar Mahmud Adam

Tarihinsa

Ja'afar Mahmud AdamAbout this soundJa'afar Mahmud Adam  An haife shi a ranar 12 ga watan Fabrairu, shekara ta alif ɗari tara da sittin 1960) ya bar duniya a ranar 13 ga watan Afrilu, shekara ta 2007). An Haifeshi a garin Daura ne ta jahar Katsina amma ya girma a birnin Kano. Ya rasu ne sanadiyar harbin bindiga daga wasu da ba'a san ko su waye ba, sun harbe shi a lokacin da yake sallar Asubahi a masallaci a garin birnin Kano a Unguwar Ɗorayi, Malamin Addinin Musulunci ne, Ahlus-Sunnah ma'ana: mabiyin kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Ikamatus Sunnah Izala ne a najeriya ƙungiyar Addinin Musulunci da take ƙoƙarin kawar da Bidi'a (wato ibadun da basu da tushe a Musulunci) da tabbatar da sunna ta ma'aiki manzon Allah SAW, wanda babban cibiyan kungiyar ta ke a garin Jos. Bayan haka ya kasance mallamin Tafsirin Al-Kur'ani mai girma. sannan za'a iya cewa shi ne jagoran salafawa-sunna a Najeriya.

Ja'afar Mahmud Adam
Rayuwa
HaihuwaDaura, 12 ga Faburairu, 1960
ƙasaNajeriya
Harshen uwaHausa
MutuwaKano, 13 ga Afirilu, 2007
Yanayin mutuwakisan kai
Karatu
MakarantaJami'ar Musulunci ta Madinah
HarsunaTuranci
Hausa
Larabci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'aMai da'awa
Imani
AddiniMabiya Sunnah
Sheikh

Ja'afar Mahm
Ja'afar Mahmud Adam
TitleSheikh Ja'afar Mahmud Adam
Personal
Haihuwa
Ja'afar Mahmud Adam

Fabrairu 12,1960
MutuwaAfirilu 13, 2007
Sababin mutuwaKisan gilla
MakwanciKano
AddiniIslam
Dan kasanNajeriya
KabilaHausa
EraZamanin nan
YankiArewacin Najeriya
Reshan addiniSunna and Salafiyya[1]
MazhabiMalikiyya
DabbagaMalikiyya
Aiki mafi soHadisi, Tafsiri and Tauhidi
Babban tinaniKawar da bidi'a
Sana'aWa’azi
Muslim leader
Tarbiyya aAbubakar Mahmud Gumi.

Tarihin sa

Karatunsa

Ya hardace Al-ƙur'ani a shekara ta alif ɗari tara da saba'in da takwas 1978[2].

Koyarwa

Sheik Ja'afar yana yin wa'azi a masallacin Indimi a birnin Maiduguri wanda yake samun halartar mataimakin gwamnan jahar Borno.

Rasuwarsa

An kashe Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ne a masallacinsa da ke unguwar Ɗorayi cikin birnin Kano wanda take Arewacin Najeriya a watan Afrilu na shekarar dubu biyu da bakwai 2007.

Duba nan

Manazarta

🔥 Top keywords: