Allah

Allah, Ubangiji, Mahalicci, Larabci: الله, turanci God, Allāh suna ne na Abin Bauta a addinin musulunci, da wasu addinai, ansamo sunan ne daga Larabci inda ya maye kalmar da ake amfani da ita na Ubangiji a harshen Hausa. Allah shi ne ubangiji makaɗaici wanda yahalicci sammai (bakwai 7) da ƙassai (bakwai 7) , da duk abunda ke cikin duniya baki ɗaya, mutum da aljannu baki ɗaya kuma shine wanda keda iko akan komai da kowa.[1]

Allah
tunanniyar addini
Bayanai
Ƙaramin ɓangare nacreator deity (en) Fassara, mutum da religious character (en) Fassara
Facet of (en) Fassaramonotheism (en) Fassara
Worshipped by (en) Fassaramonotheism (en) Fassara
Yana haddasacreation (en) Fassara
Karatun tatheology proper (en) Fassara, philosophy of religion (en) Fassara da theology (en) Fassara
Shafin yanar gizonewworldencyclopedia.org… da azbyka.ru…
Has characteristic (en) Fassaraomnipotence (en) Fassara, har’abada, infinity (en) Fassara, omniscience (en) Fassara da omnipresence (en) Fassara
Yadda ake kira namijideulo, Gott, Gott, бог da Bog
Sunan Allah da Rubutun Larabci

Manazarta

🔥 Top keywords: