Jarabawa

Jarabawa ko gwaji wani tsari ne na masu karatu da malamai ke anfani dashi wajen gwada hazakar dalibai akan ilimin da aka basu a baya.[1]Ana gwajin dalibai ta hanyar rubutawa a takarda ko a na’ura mai kwakwalwa.ko wurin da aka tanada wajen gwajin ilimin da aka basu(dalibai).

kwaji
type of test (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare nawork (en) Fassara
Amfanieducational assessment (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassaratest validity (en) Fassara