Jos

Birnin Jihar Pulsto, Najeriya

Jos birni ne, da ke a jihar Plateau, a ƙasar Nijeriya.Plateau Shi ne babban birnin jihar. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekara ta 2006, jimillar mutane 873,943 (dubu dari takwas da saba'in da uku da dari tara da arba'in da uku). An gina birnin Jos a farkon ƙarni na ashirin.[1]

Jos


Wuri
Map
 9°56′N 8°53′E / 9.93°N 8.88°E / 9.93; 8.88
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaFilato
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi622,802 (2010)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara1,217 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Jos.
Jos North mountain
mutanen Jos
Jos river
Al'adun jos
barikin-ladi post ofis

Ƙananan hukumomi

Jihar jos dake a Nijeriya tana da ka nanan hukumomi guda goma sha bakwai (17) a cikin jahar

Yanayi (Climate)

Manazarta

🔥 Top keywords: