Kaduna (kogi)

Kogin Kaduna da Turanci River Kaduna na da tsawon kilomita 550. Mafarinsa daga jihar Plateau, kilomita 29 a, kudu a Jos, zuwa kogin Nijar a garin Muregi. Ya bi cikin birnin Kaduna, da wasu ungowani kamar su Kabala da kinkinau da kuma garuruwan Zungeru da Wuya.

Kaduna
General information
Tsawo550 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa9°41′28″N 8°43′54″E / 9.6911°N 8.7317°E / 9.6911; 8.7317
Bangare naAfirka
Najeriya
Kaduna
Zariya
KasaNajeriya
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
Watershed area (en) Fassara66,300 km²
Ruwan ruwaNiger Basin (en) Fassara
River mouth (en) FassaraNijar
Kogin Kaduna.


🔥 Top keywords: