Afirka

nahiya

Nahiyar Afirka ita ce nahiya ta biyu a fadin kasa da kuma yawan jama'a a duniya. Nahiyar da ke daya daga cikin nahiyoyi bakwai na duniya, tana da kasashe kimanin hamsin da hudu 54, kuma akwai ruwayoyi da dama da ke nuna yadda nahiyar Afirka ta samo asalin sunanta na Afirka din, to amma kuma dai ruwaya mafi inganci da kuma karbuwa a tarihi itace, wadda ke cewar, sunan Afirka ya samo asali ne daga kalmar Misirawa ta "Afru-ika" wadda ke nufin "kasar Haihuwa". Idan mutum ya kira kansa ɗan Afirka ko Ba'afirke, hakan na nuni da yadda mutum yake danganta sunansa da nahiyar Afirka a matsayin mahaifarsa. Kamar dai yadda bisa al'ada, idan mutum ya fito daga Amurka, sai a kira shi Ba'amurke, ko kuma idan daga Turai mutum ya fito sai a kira shi Bature. Hakama wanda ya fito daga kasashen Larabawa sai a kira shi Balarabe da dai sauransu.

Afirka
General information
Gu mafi tsayiMount Kibo (en) Fassara
Yawan fili30,271,000 km²
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa21°05′38″N 7°11′17″E / 21.09375°N 7.1881°E / 21.09375; 7.1881
Bangare naOstfeste (en) Fassara
Duniya
Afro-Eurasia
Ƙasantuwa a yanayin ƙasaNorthern Hemisphere (en) Fassara
Southern Hemisphere (en) Fassara
Afirka
taswirar siyasar Afirka
yara ƴan Afrika suna murmusawa
Taswirar dake nuna yawan yarukan Afirka
sojojin Afirka dan kasar Ghana
Najeriya uwar Afirka, taswirar Nijeriya da larabci
Taswirar Afirka a shekarar 1890
African Map

Zauren taron gungiyar Tarayyar Afirka da ke birnin Addis Ababa na kasar Habasha, abun da ya kamata masu karatu su fahimta shi ne, duk da an ce sunan Afirka ya samo asali ne daga harshen mutanen Misra, to ba ana nufin harshen Larabci tsantsa ba. Domin dukkanin kasashen da ke magana da harshen Larabci kowannen su yana kuma da irin nasa karin harshen, amma tsantsar Larabci na nahawu wanda aka fi sani da 'FUSHA', Larabci ne da harshen alƙur'ani ya zo da shi.

Babu shakka haka batun yake, kuma dalilin da ya sa ma sunan Afirka din ya samu daga harshen Misiranci shi ne, kasancewar shi harshen Misirancin da dadadden harshene kuma yana da tasiri sosai akan harsuna na asali kamar su harshen Girka da na Latin, kodadai dukkaninsu ana kiran su da suna harsuna 'yan asalin indiya da Turai, wato 'Indo-European languages', a Turance kenan. Kuma ita kanta kalmar ta 'Indo' ta samu ne daga kalmar Indiya, kuma ita kalmar Indiya ta samu ne daga wajen Larabawa .lokacin da suka mamaye yankin na Indiya ɗin. Bayan da suka gano cewa Wani mutum da ake kira Kush ɗan Ham, yana da 'ya'ya biyu masu suna "Hind," da "Sind." To shi Hind ɗan Kush sai ya kafa daula a Indiya, shi kuma 'Sind' dan Kush sai ya kafa daula a yankin Larabawa. To daga nan ne Larabawa suke kiran al'ummar Indiya da suna 'Hindu'.(Ihayatu (talk) 18:44, 31 Mayu 2023 (UTC))Tarihi dai ya nunar da cewa, tasirin da harshen Misarawa yake da shi a duniyar Larabawa da ma wasu yankuna na Afirka ya samu ne sabo da yawan fina-finai da wasannin kwaikwayo da kuma wake-waken mutanen misra da suka cika yankin. Sannan kuma kamar yadda Misirawa suke kiran mutanen da suka fito daga yankin Afirka da "Afru-ika" Su kuma mutanen Latin suna kiran afirkawan ne da nasu harshen inda suke cewa da su "Africanus" Wadda ke nufin daga Afirka". To amma kuma an fara amfani da kalmar Afru-ika lokaci maitsawo kafin a fara amfani da ta Africanus. Domin kuwa tun shekaru 400 kafin haihuwar Annabi Isa Alaihis-salam, har zuwa shekaru 400 bayan komawar sa ga Allah, Rumawa sun kasance ne a arewacin Afirka. Su kuwa Girkawa sun kasance ne a Misira daga wajejen shekaru 300 kafin haihuwar Annabi Isa Alaihissalam, zuwa kimanin shekaru 200 bayan komawarsa ga Allah.

Abubuwa masu alaƙa

Suman KasaTutaBaban birneKudiYaren kasaIyaka (km²)MutunciGDP per capita (PPP)Taswira
Aljeriya[1] (Jamhuriyar dimokuradiyya Aljeriya ) AljirDinar na Aljeriya (DZD) (DA)Larabci2,381,74033,333,216$7,7003
Angola[2] (Jamhuriyar Angola) LuandaKwanzaPortuguese1,246,70015,941,000$2,81340
Benin[3] (Jamhuriyar Benin) Cotonou , Porto NovoCFA franc(sefar yammacin afirka)Faransanci112,6228,439,000$1,17624
Botswana[4] (Jamhuriyar Botswana) GaboronePulaTuranci, Setswana581,7261,639,833$11,40046
Burkina Faso[5](Jamhuriyar Burkina faso) OuagadougouCFA franc( sefar yammacin afirka)Faransanci274,00013,228,000$1,28421
Burundi[6] (Jamhuriyar Burundi) BujumburaCFA franc( sefar Burundi )Kirundi, faransanci, Swahili27,8307,548,000$73938
Kameru[7] (Jamhuriyar Kameru) YaoundeCFA franc(sefar afirka ta tsakiya)Fransanci, Ingelishi475,44217,795,000$2,42126
Kanary Islands (Spain)[8][n 1] Santa Cruz de Tenerife and Las Palmas de Gran CanariaEuroIspanianci7,4471,995,833N/A6
Cape Verde[9] (Republic of Cape Verde) PraiaCape Verdean escudoPortuguese4,033420,979$6,41814a
Jamhuriyar afirka ta tsakiya[10] (Jamhuriyar Afirka ta tsakiya) BanguiCFA franc ( sefar afirka ta tsakiya )Sango, Faransanci622,9844,216,666$1,19827 (Ihayatu (talk) 18:47, 31 Mayu 2023 (UTC))
Keuta (Spain)[8][n 1]align=center bgcolor=#C8C8C8CeutaEuroISpanianci2876,861N/A2a
Cadi[11] (Jamhuriyar Cadi) InjamenaCFA franc (sefar afirka ta tsakiya )Faransanci, Larabci1,284,00010,146,000$1,51911
Komoros[12] (Taraiyar Komoros) MoroniComorian franclarabci, Faransanci2,235798,000$1,66043a
Côte d'Ivoire[13] (Jamhuriyar Côte d'Ivoire) Yamoussoukro
Abidjan
CFA franc ( sefar yammaci AfirkaFaransanci322,46017,654,843$1,60020
Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango[14][n 2] (Jamhuriyar dimokuradiyya Kongo) KinshasaCongolese francFaransanci2,344,85863,655,000$77434
Jibuti[15] (Jamhuriyar Jibuti) JibutiFranc sefar JibuteLarabci, Fransanci23,200496,374$2,07029
Misra[16][n 3] (Jamhuriyar Misra) Kairodalan MIsralarabci1,001,44980,335,036$4,8365
Gini Ikwatoriya[17] (Jamhuriyar Gini Ikwatoriya) MalaboCFA franc sefar Afirka ta tsakiyaSpanianci, Faransanci, Portuguese28,051504,000$50,20031
Iritiriya[18] (Jihar Iritiriya) AsmaraNakfaNone at national level117,6004,401,000$1,00013
Itofiya[19] (Jamhuriyar Tarayyar Itofiya) Addis AbabaBirrAmhari1,104,30075,067,000$82328
Gabon[20] (Jamhuriyar Gabon) LibrevilleCentral African CFA francFransanci267,6681,384,000$7,05532
Gambiya[21] (Jamhuriyar Gambiya) BanjulDalasiIngelishi10,3801,517,000$200215
Ghana[22] (Jamhuriyar Ghana) Accracedi na GhanaIngelishi238,53423,000,000$2,70022
Gine[23] (Jamhuriyar Gine) Conakryfranc na Gine ( sefa)Faransanci245,8579,402,000$2,03517
Gine-Bisau[24] (Jamhuriyar Gine-Bisau) BissauCFA franc ( sefar yammaci AfirkaPortuguese36,1251,586,000$73616
Kenya[25] (Jamhuriyar Kenya) Nairobishilling na KenyaSwahili, Ingelishi580,36734,707,817$1,44536
Lesotho[26] (Masarautar Lesotho) MaseruLotiSouthern Sotho, Ingelishi30,3551,795,000$2,11349
Laberiya[27] (Jamhuriyar Laberiya) Monroviadollar na liberiyaINgelishi111,3693,283,000$1,00319
Libya[28] ( Jamahiriyar Libya) Tripolidinar in LibyaLarabci1,759,5406,036,914$12,7004
Madagaskar[29] (Jamhuriyar Madagaskar) AntananarivoMalagasy ariaryMalagasy, Faransanci , Ingelishi587,04118,606,000$90544
Madeira (Portugal)[n 4] FunchalEuroPortuguese828245,806N/A1
Malawi[30] (Jamhuriyar Malawi) Lilongwekwacha in malawiIngelishi, Chichewa118,48412,884,000$59642
Mali[31] (Jamhuriyar Mali) BamakoCFA franc ( sefar yammaci Afirka)Faransanci1,240,19213,518,000$1,1549
Muritaniya[32] (Jamhuriyar Musuluncin Muritaniya) Nouakchottouguiya MuritaniyaLarabci1,030,7003,069,000$2,4028
Moris[33] (Jamhuriyar Mauritius) Port LouisMauritian rupeeIngelishi2,0401,219,220$13,70344a
Mayotte[34] (France)[n 5] MamoudzouEuroyaren Faransanci|Faransanci374186,4522,60043b
Melilla (Spain)[n 1](Autonomous City of Melilla) N/AEuroSpanianci2072,000N/A2b
Moroko[35] (Masarautar Moroko) RabatMoroccan dirhamLarabci446,55033,757,175$4,6002
Mozambik[36] (Jamhuriyar Mozambik) Maputometical MozambiquePortuguese801,59020,366,795$1,38943
Namibiya[37] (Jamhuriyar Namibia) Windhoekdollar na NamibiyaIngelishi825,4182,031,000$7,47845
Nijar[38] ( Jamhuriyar Nijar) YameWest African CFA francFaransanci, Hausa1,267,00013,957,000$87210
Najeriya[39] (taraiyar Jamhuriyar Nijeriya) AbujaNairaTuranci , Hausa , Yarbanci , Igbo923,768185,530,000$1,18825
Kwango[40][n 6] (Jamhuriyar Kwango)File:Flag of the Jamhuriyar Kongo.svgBrazzavilleCentral African CFA francFaransanci342,0003,999,000$1,36933
Réunion (France)[n 5] Saint-DenisEuroFaransanci2,512793,000N/A44b
Rwanda[41] (Jamhuriyar Rwanda) Kigalifranc na RwandaKinyarwanda, Faransanci, Ingelishi26,7987,600,000$1,30037
Saint Helena[42] Jamestownpound na Saint HelenaIngelishi3,9264,250N/A40b
Sao Tome da Prinsipe[43] (Jamhuriyar Dimokradiya São Tomé da Prínsip) São ToméSão Tomé and Príncipe DobraPortuguese964157,000$1,26631a
Senegal[44] (Jamhuriyar Senegal) DakarWest African CFA francFaransanci196,72311,658,000$1,75914
Seychelles[45] (Jamhuriyar Seychelles) VictoriaSeychellois rupeeIngelishi, Faransanci, Seychellois Creole45180,654$11,81839a
Saliyo[46] (Jamhuriyar Saliyo) FreetownLeoneIngelishi71,7406,144,562$90318
Somaliya[47] (Jamhuriyar Somali) Mogadishushilling na SomaliSomali637,66117,700,000$6,24130
Afirka ta kudu[48] (Jamhuriyar Afirka ta kudu) Pretoria (executive)
Bloemfontein (judicial)
Cape Town (legislative)
South African randAfrikaans, Ingelishi, Southern Ndebele, Northern Sotho, [yaren [Sotho|Sotho]], Swati, Tsonga, Tswana, Venda, Xhosa, Zulu1,221,03747,432,000$12,16148
Sudan[49] (Jamhuriyar Sudan) Khartoumpound na SudanLarabci, Ingelishi2,505,81336,992,490$2,52212
Swaziland[50] (masarautar Swaziland) Lobamba (royal and legislative)
Mbabane (administrative)
LilangeniIngelishi, Swati17,3641,032,000$5,24550
Tanzania[51] (Taraiyar jamhuriyar Tanzania) Dar es Salaam (traditional capital)
Dodoma (legislative)
Tanzanian shillingSwahili, Ingelishi945,08737,849,133$72339
Togo[52] (Jamhuriyar Togo) LoméCFA franc(sefar yammacin AfirkaFaransanci56,7856,100,000$1,70023
Tunisiya[53] (Jamhuriyar Tunisia) Tunisdinar na TunisiaLarabci163,61010,102,000$8,8003
Uganda[54] ( Jamhuriyar Uganda) Kampalashilling UgandanIngelishi, Swahili236,04027,616,000$1,70035
Yammacin Sahara (Jamhuriyar Demokradiyyar Larabawa Sahrawi)[n 7] El Aaiún (Moroccan), Bir Lehlou (temporary)[n 8]Moroccan dirhamN/A.[n 9]267,405266,000N/A7
Zambia[55] (Jamhuriyar Zambia) Lusakakwacha na ZambiaIngelishi752,61411,668,000$93141
Zimbabwe[56] (Jamhuriyar Zimbabwe) Hararedollar na ZimbabweShona, Ndebele, Ingelishi390,75713,010,000$2,60747

Manazarta

Wikimedia Commons on Afirka

🔥 Top keywords: