Khadija bint Khuwailid

Matan Annabi ta farko

Khadija Yar Khuwailid

Khadija bint Khuwailid
Rayuwa
HaihuwaMakkah, 6 century
MutuwaMakkah, 619
Ƴan uwa
MahaifiKhuwaylid ibn Asad
MahaifiyaFatima bint Za'idah
Abokiyar zamaMuhammad  (Satumba 595 (Gregorian) -  30 ga Afirilu, 619)
Yara
AhaliHizam ibn Khuwaylid (en) Fassara, Awwam ibn Khuwaylid (en) Fassara, Halah bint Khuwailid (en) Fassara da Nawfal ibn Khuwaylid (en) Fassara
Karatu
HarsunaIngantaccen larabci
Sana'a
Sana'aɗan kasuwa, wholesale merchant (en) Fassara da Ɗan kasuwa
Imani
AddiniMusulunci

An haifeta ne kafin shekaran giwaye, saboda lokacin ba'a fara qirgen shekaru ba saida aka baiwa manzon Allah S.A.W Annabta, ta kasance matar annabi ta farko kuma uwa ga yayan annabin rahma Annabi Muhammad S.A.W, ita ya fara aura a rayuwarsa, tin kafin a turo shi da Annabta, Yana daga falalarta [Annabi]Muhammad S.A.W ita yafara aura a lokacin da aka ba annabi muhammad annabta ita yafara fada mawa, sa annan itace ta kwantar ma annabi muhammad da hankali a yayin da aka saukar me da suratul Alaq Ta nuname ba abinda zai cutar dashi saboda kyawawan dabi'ar sa.[1]

Manazarta

🔥 Top keywords: