Mahmoud Ismail
Mahmoud Ismail (1914–1983; Larabci: محمود إسماعيل). Ya kasance ɗan wasan kwaikwayo na Masar, marubucin wasan kwaikwayo, kuma daraktan fina-finai. Ismail ya yi aiki a kan ayyukan fina-finai sama da 40, ciki har da yin aiki a wasu fina-finai ashirin da biyar da kuma shirye-shiryen talabijin guda shida.[1]
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 18 ga Maris, 1914 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) ![]() |
Mutuwa | 27 ga Janairu, 1983 |
Karatu | |
Harsuna | Larabci Egyptian Arabic (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi, darakta da marubin wasannin kwaykwayo |
IMDb | nm1076884 |
Tarihin rayuwa
Ismail ya fara aikinsa na fasaha a matsayin ɗan wasan kwaikwayo a cikin ƙungiyar wasan kwaikwayo ta ƙasar Masar. Ya kasance Sufi, kuma ya zauna a unguwar Al-Hussein ta Alkahira.
A matsayinsa na ɗan wasan kwaikwayo a fim yana aiki akai-akai tare da daraktocin fim Ahmed Badrakhan, Niazi Mostafa, Hassan Hilmy[2][3] Ismail ya bar yin fim na 'yan shekaru, sannan ya sake dawowa a shirye-shirye a lokaci-lokaci a fina-finai da kananan shirye-shirye masu karamin zango na talabijin a ƙarshen 1970s da farkon 1980s. Ismail kuma marubuci ne mai rubuce-rubucen fim.
, da Hasan El-Saifi . Sau tari yakan buga ko taka rawa a shirin fim waɗanda ke da laifi a baya ko yan daba (kamar ɓarayi, 'yan fashi, da masu sayar da miyagun ƙwayoyi).Fina-finai
A matsayin ɗan wasan kwaikwayo
- The Victory of Youth (1941) (Larabci: نتصار الشباب, romanized: Intisar al-Shabab)
- Samfuri:III (1942) (Larabci: على مسرح الحياة (فيلم), romanized: Ealaa Masrah Alhaya)[4]
- Samfuri:III (Larabci: عايدة, romanized: Eayida), directed by Ahmed Badrakhan[5][6]
- Samfuri:III (1943) (Larabci: من فات قديمه, romanized: Men Fat Adeem)[7]
- Samfuri:III (1944) (Larabci: من الجاني, romanized: Al Jani), directed by Ahmed Badrakhan[8]
- Samfuri:III (1944) (Larabci: طاقية الإخفاء, romanized: Taqiyyat al ikhfa, lit. 'The Concealment Cap'), directed by Niazi Mostafa[9]
- Samfuri:III (1944) (Larabci: ابنتي, romanized: Ibnati), directed by Niazi Mostafa[9]
- Samfuri:III (1945) (Larabci: عنتر وعبلة, romanized: Antar we Abla), directed by Niazi Mostafa[9]
- Samfuri:III (1945) (Larabci: حسن وحسن, romanized: Hassan we Hassan, lit. 'good and good'), directed by Niazi Mostafa[9]
- Samfuri:III (1945), directed by Samfuri:III
- Samfuri:III (1945) (Larabci: البني آدم, romanized: Al-Bunni Adam), directed by Niazi Mostafa
- Samfuri:III (1946) (Larabci: عودة طاقية الإخفاء, romanized: Awdat Taqiyyat al ikhfa, lit. 'The Return of the Invisibility Cap'), directed by Mohamed Abdel Gawad
- Samfuri:III (1946) (Larabci: الأحدب, romanized: Al Ahdab), directed by Samfuri:III
- Samfuri:III (1947) (Larabci: نور من السماء, romanized: Nour Minel Samaa), directed by Hassan Hilmy
- Samfuri:III (1948) (Larabci: فتنة, romanized: Fatna)[10]
- Samfuri:III (Larabci: أوعى المحفظة, romanized: Ouah el mahfaza, lit. 'Aware the Wallet')[11]
- Samfuri:III (1952) (Larabci: السر في بير, romanized: Elserr fi Beer), directed by Hassan Hilmy
- Samfuri:III (1953) (Larabci: حكم الزمان, romanized: Hukum el zama), directed by Henry Barakat
- Samfuri:III (1954) (Larabci: الفارس الأسود, romanized: El Fares El Eswed), directed by Niazi Mostafa
- Allah maana (1955) (English: God Is on Our Side ), directed by Ahmed Badrakhan
- Samara (1956 film), directed by Hasan El-Saifi[12][3]
- Samfuri:III (1956) (Larabci: زنوبة), directed by Hasan El-Saifi
- Samfuri:III (1956) (Larabci: النمرود, romanized: Nimrod), directed by Atef Salem
- Samfuri:III (1957) (Larabci: لواحظ), directed by Hassan al-Imam[9]
- Samfuri:III (1957) (Larabci: طاهرة), directed by Fatin Abdel Wahab
- Samfuri:III (Larabci: المتهم, romanized: El mottahem), directed by Samfuri:III
- Samfuri:III (1958) (Larabci: مهرجان الحب)
- Samfuri:III (Larabci: توحة), directed by Hasan El-Saifi
- Samfuri:III (1959) (Larabci: عفريت سمارة), directed by Hassan Reda
- Samfuri:III (1959) (Larabci: حب ودلع, romanized: Hub wa Dalaa)
- Samfuri:III (1959) (Larabci: بياعة الورد, romanized: Bayieat alwird)[13]
- Samfuri:III (1964) (Larabci: بنت الحتة, romanized: Bint el hetta), directed by Hasan El-Saifi[14]
- Samfuri:III (Larabci: الولد الغبي), directed by Madkour Thabit
- Samfuri:III (1980) (Larabci: بلا خطيئة, romanized: Bila Khatia’)
- Samfuri:III (1980) (Larabci: الدرب الأحمر, romanized: Al-Darb Al-Ahmar)
- Lucky Shore (1983) (Larabci: شاطئ الحظ)[15]