Malayalam

Yare ne Wanda mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar Indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta indiya dake a kudancin kasashen Asiya.

Malayalam
മലയാളം
'Yan asalin magana
harshen asali: 37,100,000 (2019)
Baƙaƙen rubutu
Malayalam script (en) Fassara da Arabi Malayalam script (en) Fassara
Lamban rijistar harshe
ISO 639-1ml
ISO 639-2mal
ISO 639-3mal
Glottologmala1464[1]

Manazarta

🔥 Top keywords: