Mashhad

Mashhad (da Farsi: مشهد‎) birni ne, da ke a yankin Razavi Khorasan, a ƙasar Iran. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Mashhad tana da yawan jama'a 3,372,660. An gina birnin Mashhad kafin karni na tisa bayan haihuwar Annabi Issa.

Mashhad
مشهد‎ (fa)


Inkiyaپایتخت معنوی ایران da The spiritual capital of Iran
Wuri
Map
 36°17′51″N 59°36′21″E / 36.2974944°N 59.6059231°E / 36.2974944; 59.6059231
Ƴantacciyar ƙasaIran
Province of Iran (en) FassaraRazavi Khorasan Province (en) Fassara
County of Razavi Khorasan Province (en) FassaraMashhad County (en) Fassara
District of Iran (en) FassaraCentral District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi3,001,184 (2016)
• Yawan mutane9,149.95 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiFarisawa
Labarin ƙasa
Yawan fili328 km²
Altitude (en) Fassara995 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira818
Tsarin Siyasa
• GwamnaMohammad Reza Kalaei (en) Fassara (18 Nuwamba, 2018)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho۰۵۱۳
Wasu abun

Yanar gizomashhad.ir
Mashhad.

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: