Michael B. Jordan

Michael Bakari Jordan[1] (An haifeshi 9 ga Fabarairu a shekarar 1987) dan wasan kwaikawaiyon Amurka ne, mai shiryawa ne kuma mai bada umarni.

Michael B. Jordan
Rayuwa
HaihuwaSanta Ana (en) Fassara, 9 ga Faburairu, 1987 (37 shekaru)
ƙasaTarayyar Amurka
MazauniNewark (en) Fassara
Los Angeles
Harshen uwaTurancin Amurka
Ƴan uwa
Ma'aurataLori Harvey (en) Fassara
Karatu
MakarantaNewark Arts High School (en) Fassara
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aJarumi, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, executive producer (en) Fassara, mai tsara fim, model (en) Fassara da darakta
Tsayi1.83 m
Muhimman ayyukaBlack Panther (en) Fassara
Creed 1,2,3 (en) Fassara
Friday Night Lights (en) Fassara
Fruitvale Station (en) Fassara
Without Remorse (en) Fassara
Space Jam: A New Legacy (en) Fassara
IMDbnm0430107
Michael B. Jordan

Tarihi

Michael B. Jordan

An haifi Micheal Bakari Jordan a ranan 9 ga watan Fabarairu a shekarar 1987 a Santa Ana dake jahar Kalifoniya[2], iyayenshi Donna da Micheal A. Jordan. Iyalin Jordan sunyi shekara 2 a Kalifoniya kafin su koma Newark dake jahar New Jersey.[2][3]. Yayi karatu a makarantar gaba da sakandire ta zane-zane ta Newark inda mahaifiyar shi tayi aiki kuma shi yayi kwallon hannu.[4][5] Jordan ya zauna a Las Anjalas a tun shekarar 2006.[6]

Manazarta