Nuhu

Nuhu
Rayuwa
HaihuwaMesopotamia
MazauniMount Ararat (en) Fassara
Ƴan uwa
MahaifiLamech
MahaifiyaBat-Enosh
Abokiyar zamaNaamah (en) Fassara
Yara
Sana'a
Sana'aManoma
Muhimman ayyukaSefer HaRazim (en) Fassara
Feast
November 18 (en) Fassara

Annabi

Annabi Nuhu shine Manzo na farko bayan ruwan dufana da Allah ya fara turowa zuwa ga Mutane cewa suyi Imani da Allah kada su hada shi da kowa a gurin Bauta dayawa daga cikin su sun ki yin Imani sai yan kalilan sai Annabi Nuhu yayi Addu`a aka yi musu Ruwan dufana aka canza wasu mutanan a bayan su.Annabi Nuhu AS Yadade yana kira da a bauta wa Allah yana daga cikin mutane biyar a duniya Annabawa da Manzanni da suka fi kowa daraja a gun Ubangiji da kuma mutane Aljanu da Mala`iku Na farkon su shine Annabi nuhu na karshen su kuma shine Annabi Muhammad (S.A.W) manya-manyan Manzanni guda biyar da ake cema Ulul-azmi sune kamar haka:-

Jerin daraja

  • Annabi Muhammad S.A.W Na karshen su
  • Annabi Isah A.S Na kusa da karshe
  • Annabi Ibrahim A.S Na biyun farko
  • Annabi Musa A.S Na Ukun farko
  • Annabi Nuhu A.S Na farko[1]

Lura

Annabi Nuhu bashi bane Annabi na farko, Annabi Adam shine Annabi na farko amman shi ba Manzo bane, shi kuma Annabi Nuhu shine Manzo na farko da`aka turo shi zuwa ga mutaneYanada matukar muhimmanci kasan cewar dukkan Manzanni Annabawa ne, amman Annabawa kuma ba Manzanni bane.[2][3][4][5][6][7][8]

Diddigin bayanai na waje

Diddigin bayanai

🔥 Top keywords: