Philomon Baffour

Philomon Baffour (an haife shi a ranar 6 ga watan Fabrairu ga shekarar 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ghana wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na dama a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Dreams FC ta Ghana da kuma Ƙungiyar Ƙasa ta Ghana.

Philomon Baffour
Rayuwa
HaihuwaAccra, 6 ga Faburairu, 2001 (23 shekaru)
ƙasaGhana
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  Ghana national under-20 football team (en) Fassara-202160
Dreams FC (en) Fassara2018-2022331
Rio Ave F.C. (en) Fassara2022-00
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga baya

Sana'a

Baffour ya buga cikakken mintuna 90 a cikin nasara da ci 3-0 da Kwalejin Kwallon Kafa ta Afirka ta Yamma a ranar 3 ga watan Fabrairu shekarar 2021. Ya kasance cikin tawagar 'yan wasa 28 na karshe da Milovan Rajevac ya nada don buga gasar cin kofin Afrika (AFCON) na shekarar 2021 a Kamaru .

Manazarta

Samfuri:Ghana squad 2021 Africa Cup of Nations