Ghana

Ghana ko kuma Gana ko Jamhuriyar Ghana (da Turanci: Republic of Ghana), ƙasa ce da ke a nahiyar Afirka. Ghana tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 238,540. Ghana tana da yawan jama'a 27,043,093, bisa ga jimillar kidaya ta shekarar 2014. Ghana tana da iyaka da Côte d'Ivoire, Togo kuma da Burkina Faso. Babban birnin Ghana, Accra ne.

Ghana
Ghana (ak)
Gana (dag)
G (tw)
Flag of Ghana (en) Coat of arms of Ghana (en)
Flag of Ghana (en) Fassara Coat of arms of Ghana (en) Fassara


TakeAllah ya albarkaci Kasarmu ta Ghana

Kirari«Freedom and Justice»
«Rhyddid a Chyfiawnder»
Suna sabodaDaular Ghana
Wuri
Map
 8°02′N 1°05′W / 8.03°N 1.08°W / 8.03; -1.08

Babban birniAccra
Yawan mutane
Faɗi32,833,031 (2021)
• Yawan mutane137.64 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Bangare naAfirka ta Yamma, Afirka, Ƙungiyar Tattalin Arzikin Ƙasashen Afirka ta Yamma da Yankin Saharar Afirka
Yawan fili238,535 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Atalanta
Wuri mafi tsayiMount Afadja (en) Fassara (885 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Guinea (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiMamayar Ghana da Kogin Zinariya (Mulkin mallaka na Birtaniyya)
Ƙirƙira1957
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiDimokaradiyya
Majalisar zartarwaGwamnatin Ghana
Gangar majalisaMajalisar Ghana
• Shugaban kasar GhanaNana Akufo-Addo (ga Janairu, 2017)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara79,156,409,410 $ (2021)
KuɗiCedi na Ghana
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.gh (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+233
Lambar taimakon gaggawa999 (en) Fassara, 191 (en) Fassara, 192 (en) Fassara da 193 (en) Fassara
Lambar ƙasaGH
Wasu abun

Yanar gizoghana.gov.gh
Tutar Ghana.
Tambarin Ghana
kasar Ghana
wani yanki a kasar Ghana
electral commission Ghana
Nana Akufo-Addo shugaba mai ci a ksar Ghana

Nana Akufo-Addo ne Shugaban ƙasar tare da mataimakin sa Mahamudu Bawumia, daga shekara ta 2017.

shekarar samun ƴancin kai.

Ghana ta samu yancin kanta a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da bakwai1957A.C, daga ƙasar Birtaniya.[1][2][3]

Kofar Black Star, Ghana

Yankunan Gwamnati

Waɗannan sune yankunan Gwamnatin ƙasar Ghana da biranen su:

Yankunan GhanaArea (km2)Babban Birnin Yanki
Yankin Ashanti24,389Kumasistyle="text-align:center;" rowspan="10"
Yankin Brong-Ahafo39,557Sunyani
Yankin ta Tsakiya9,826Cape Coast
Yankin Gabashi19,323Koforidua
Yankin Greater Accra3,245Accra
Yankin Arewaci70,384Tamale
Yankin Upper East8,842Bolgatanga
Yankin Upper West18,476Wa
Yankin Volta20,570Ho
Yankin Yammaci23,941Sekondi-Takoradi

Al'adu

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
🔥 Top keywords: