Rémi Gomis

Rémi Gomis (an haife shi ranar 14 ga watan Fabrairun 1984) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya. An haife shi a Faransa, ya wakilci tawagar ƙasar Senegal a matakin ƙasa da ƙasa.

Rémi Gomis
Rayuwa
Cikakken sunaRémi Sébastien Gomis
HaihuwaVersailles (en) Fassara, 14 ga Faburairu, 1984 (40 shekaru)
ƙasaFaransa
Senegal
Guinea-Bissau
Ƴan uwa
AhaliGrégory Gomis (en) Fassara
Ƴan uwa
Karatu
MakarantaLyceum Ambroise Paré (en) Fassara
HarsunaFaransanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  Stade Lavallois (en) Fassara2002-20071476
  Stade Malherbe Caen (en) Fassara2007-2009533
  Senegal national association football team (en) Fassara2008-
Valenciennes F.C. (en) Fassara2009-2013651
Levante UD (en) Fassara2013-201400
  F.C. Nantes (en) Fassara2014-201550
 
Muƙami ko ƙwarewadefensive midfielder (en) Fassara
Nauyi72 kg
Tsayi180 cm
hoton dan kwalo remi gomis

Aikin kulob

Gomis ya fara aikinsa da Stade Lavallois kuma ya sanya hannu a Stade Malherbe Caen a lokacin rani 2007. [1] A ranar 13 ga watan Yulin 2009, ya koma Valenciennes FC akan kwangilar shekaru huɗu bayan shekaru biyu tare da Caen. Ya tafi kulob ɗin Levante UD na Sipaniya a lokacin rani 2013, amma watanni shida bayan haka ya karya kwangilar kuma ya bar Levante ya koma Ligue 1, ya shiga FC Nantes. A cikin watan Agustan 2016, ya koma kulob ɗin Swiss FC Wil. [2]

Ayyukan ƙasa da ƙasa

Gomis ya buga wasansa na farko da Senegal a shekara ta 2008.[3]

Manazarta

Hanyoyin haɗi na waje