Sa'adatu Modibbo Kawu

Sa'adatu Modibbo Kawu ita ce Kwamishinar Ilimin Manyan Makarantu, na Kimiyya da kuma Fasaha a jihar Kwara, wanda gwamna Abdulrazaq Abdulrahman ya nada ta.[1][2]

Sa'adatu Modibbo Kawu
Rayuwa
HaihuwaNajeriya
ƙasaNajeriya
Karatu
MakarantaJami'ar Usmanu Danfodiyo Digiri a kimiyya : ikonomi
Jami'ar Ilorin Master of Science (en) Fassara
Sana'a
Sana'aɗan siyasa

Kuruciya da ilimi

A shekara ta 1997 tayi karatun ilimin tattalin arziki a jami'ar Usmanu Danfodiyo da ke jihar Sokoto,  sannan ta samu digiri na biyu a fannin kasuwanci daga jami'ar Ilorin.[2]

Ayyuka

A matsayinta na Kwamishinan Ilimin Manyan Firamare, Kimiyya da Fasaha, an kashe Naira biliyan 1.592 don share basussukan albashi da nufin inganta ilimi a Jihar.[3][4][5]

Rayuwar mutum

Tana kuma auren tsohon babban darakta na Hukumar Watsa Labarai ta Kasa (National Broadcasting Commission), Ishaq Modibbo Kawu.[2]

Hanyoyin haɗin waje

Duba kuma

  • Majalisar zartarwa ta jihar Kwara

Manazarta