Teden Mengi

Teden Mengi Teden Mambuene Mengi (an haife shi 30 ga Afrilu 2002) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na ƙungiyar Premier League ta Luton Town.

Teden Mengi
Rayuwa
HaihuwaManchester, 30 ga Afirilu, 2002 (21 shekaru)
ƙasaBirtaniya
Karatu
MakarantaWright Robinson College (en) Fassara
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
Manchester United F.C.-
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga baya

Manazarta

🔥 Top keywords: