Manchester United F.C.

Kungiyar kwallon kafa

Kulub din Manchester united (FC), Ana kiran ta da Man United,[1][2] ko kuma United, kungiyan kwararrun yan kwallon kafa ne dake zaune a 'Old Trafford', babban Manchester, Ingila, wanda me fafatawa a firimiya League, mafi shaharar kungiyar gasar kwallon kafa ta Ingila Ana masu lakani da "the Red Devils" (Jajayen Aljanu), an kirkiri kungiyar a matsayin 'Newton Heath LYR Football Club' a 1878, ta canja sunan ta zuwa Manchester United a 1902 da kuma komawa filin wasan ta na yanzu, Old Trafford, a 1910.

Manchester United F.C.

Bayanai
Suna a hukumance
Manchester United Football Club, Newton Heath LYR Football Club da Newton Heath Football Club
Iriƙungiyar ƙwallon ƙafa, kamfani, tawagar ƙwallon ƙafa da public company (en) Fassara
ƘasaBirtaniya
LaƙabiThe Red Devils
Mulki
ShugabaJoel Glazer (en) Fassara da Avram Glazer (en) Fassara
HedkwataManchester
MamallakiManchester United Limited (en) Fassara
Sponsor (en) FassaraTeamViewer (en) Fassara
Mamallaki na
Stock exchange (en) FassaraNew York Stock Exchange (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira1878
Wanda ya samar
Awards received
BBC Sports Personality Team of the Year Award  (1999)
BBC Sports Personality Team of the Year Award  (1968)
Laureus World Sports Award for Team of the Year  (2000)

manutd.com


Wasu daga cikin manyan kofinan da Manchester United ta cisu
Babban filin wasa na Manchester United kenan wato Old Trafford a shekarar 2008

Manchester United tayi nasaran lashe kofina da dama fiye da ko wacce kungiya a Ingila l,[3][4] ta kafa tarihin cin Kofi 20 League titles, 12 FA Cup, 5 League Cups da kuma tarihin lashe FA Community Shield guda 21. United ta lashe UEFA Champions League guda 3, UEFA Europa League guda 1, UEFA Cup Winners' Cup guda 1, UEFA Super Cup guda 1 Intercontinental Cup guda 1 da kuma FIFA Club World Cup guda 1. A 1998–99, kungiyar ita ce ta farko a tarihin kungiyoyin England data samu ikon nasaran cin continental European treble.[5] Da cin UEFA Europa League a 2016–17, sun zama daya daga cikin culob biyar da suka sami nasaran lashe dukkanin gasukan UEFA, kuma kungiyar kadai daga kasar ingila da ta lashe dukkanin wani gasa da take fafatawa a ciki.[3]

Kungiyar kenan a yayin bikin lashe kofuna uku da sukayi a shekarar 1998/99
Ole Gunnar Solskjær coach din Manchester United
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

🔥 Top keywords: