The Road of Hope (fim)

Tareeq al-Amal ( Larabci: طريق الأمل‎ , The Road of Hope ) wani fim ne na soyayya / wasan kwaikwayo na Masar a shekara ta 1957 wanda darektan fina-finan Masar Ezz El-Dine Zulficar ya bada Umarni. [1] Cikin shirin akwai Rushdy Abaza,[2] Shukry Sarhan, da Faten Hamama.

The Road of Hope (fim)
Asali
Lokacin bugawa1957
Asalin sunaطريق الأمل
Asalin harsheLarabci
Ƙasar asaliMisra
Characteristics
Genre (en) Fassararomance film (en) Fassara
During105 Dakika
Direction and screenplay
DarektaEzz El-Dine Zulficar
'yan wasa
Samar
Mai tsarawaHelmy Rafla
External links

Makirci

Saneya ( Faten Hamama ) wata budurwa ce mahaifiyarta tana fama da wani mugun cuta wanda ya hana ta yin aiki. Wannan ya sa ita da mahaifiyarta ba su da kuɗi, hakan ya tilasta mata yin karuwanci . Wata rana ta haɗu da wani Husaini ( Shukry Sarhan ) wanda ya tausayawa halin da take ciki kuma ya yanke shawarar ceto ta daga wannan mummunan aiki. Yana sonta ya yanke shawarar aurenta, amma mahaifiyarsa ( Ulweya Gameel ) ba ta yarda da shi ba saboda ita ta san wacece kanta. Saneeya ta koma aikin karuwanci. Wata rana, ta ceci ƴar'uwar masoyinta ( Zahret El-Ula ) wanda ya shawo kan mahaifiyarsa wanda ya yarda da ita a matsayin matar danta.

Nassoshi

Hanyoyin Hadi na waje

  • "Film summary" (in Arabic). Faten Hamama's official site. Retrieved 2007-01-31.CS1 maint: unrecognized language (link)
  • "Film trailer" (in Arabic). Faten Hamama's official site. Retrieved 2007-01-31.CS1 maint: unrecognized language (link)
  • The Road of Hope on IMDb