Tsirrai na abinci

Tsiro ko tsirrai suma halittar Allah ne wadda suke fitowa bayan anyi ruwan sama, ko kuma wadda ake bawa ruwa. A takaice da wadanda ake nomawa don abincin mutane.

Tsirrai na abinci
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naabinci da useful plant (en) Fassara
Bangare nawild food (en) Fassara
Hannun riga daanimal as food (en) Fassara

Ire-iren Tsirran da ake nomawa

  1. Masara
  2. Dawa
  3. Wake
  4. Gero
  5. Dauro
  6. Maiwa
  7. Agushi
  8. Dankali
  9. Gyaɗa
  10. Rogo
  11. Makani
  12. Riɗi
  13. Doya. Da dai sauran su.

Hotuna

Manazarta