Udom Gabriel Emmanuel

Udom Gabriel Emmanuel (An haife shine a ranar 11 ga watan Yuli, shekara ta alif ɗari tara 1966A.c) . shine gwamnan Jihar Akwa Ibom, Nijeriya, Yakama aiki tun daga 29 ga watan Mayu 2015.

Udom Gabriel Emmanuel
Gwamnan Jihar Akwa ibom

29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2023
Godswill Obot Akpabio
Rayuwa
Cikakken sunaUdom Gabriel Emmanuel
HaihuwaAkwa Ibom, 11 ga Yuli, 1966 (57 shekaru)
ƙasaNajeriya
ƘabilaMutanen Efik
Harshen uwaIbibio
Ƴan uwa
Abokiyar zamaMartha Udom (en) Fassara
Karatu
MakarantaJami'ar Lagos
Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya
HarsunaTuranci
Ibibio
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'aɗan siyasa
Imani
AddiniKatolika
Jam'iyar siyasaPeoples Democratic Party
hoton udom

Emmanuel yazama gwamnan Akwa Ibom ne bayan samun nasarar dayayi a babban zaben Nijeriya ta 11 April 2015.[1]Inda aka rantsar dashi a 29 ga watan Mayu 2015. Da takensa na "dakkada"[2]

Emmanuel yafara aiki ne a matsayin Shugaban gudanar da karatun ranar Lahadi a Qua Ibok church, sannan yazama Darektan banki.[3]

Anazarci