Ulan Bato

Ulan Bato[1] ko Ulaanbaatar (Turanci) ko Oulan-Bator (Faransanci), da harshen Mangoliya Улаанбаатар, birni ne, da ke a ƙasar Mangoliya. Shi ne babban birnin ƙasar Mangoliya. Ulan Bato yana da yawan jama'a 1,444,669, bisa ga jimillar 2018. An gina birnin Ulan Bato a shekara ta 1639 bayan haihuwar Annabi Issa.

Ulan Bato
Улаанбаатар (mn)
ᠤᠯᠠᠭᠠᠨᠪᠠᠭᠠᠲᠤᠷ (mn)


Wuri
Map
 47°55′17″N 106°54′20″E / 47.92136°N 106.90551°E / 47.92136; 106.90551
Ƴantacciyar ƙasaMangolia
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi1,396,288 (2015)
• Yawan mutane296.8 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare naCentral Mongolia (en) Fassara
Yawan fili4,704.4 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTuul River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara1,350 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1639
1649
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo210
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+08:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho11
Lamba ta ISO 3166-2MN-1
Wasu abun

Yanar gizoulaanbaatar.mn

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: