Willie Obiano

Willie Obiano (an haife shi a August 8, 1955) Dan Nijeriya, ne kuma Dan siyasa.

Willie Obiano
Gwamnan jahar Anambra

17 ga Maris, 2014 - 17 ga Maris, 2022
Peter Obi - Charles Chukwuma Soludo (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken sunaWillie Obiano
HaihuwaAnambra, 8 ga Augusta, 1955 (68 shekaru)
ƙasaNajeriya
ƘabilaTarihin Mutanen Ibo
Harshen uwaHarshen Ibo
Ƴan uwa
Abokiyar zamaEbele Obiano (en) Fassara
Karatu
MakarantaJami'ar Lagos
Christ the King College, Onitsha (en) Fassara
HarsunaTuranci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'aɗan siyasa, accountant (en) Fassara da Ma'aikacin banki
Imani
Jam'iyar siyasaAll Progressives Grand Alliance

Aiki

tsohon ma'aikacin banki ne, kuma zababben gwamna na hudu a Jihar Anambra, Nijeriya.[1][2][3] kuma maici ayanzu.

Manazarta