Abdelhadi Boutaleb

Farfesa Abdelhadi Boutaleb, (an haife shi ranar 23 ga watan Disamba, 1923) a Fez na kasar Morocco yakasance shahararran mai ilimi ne a ƙasar Morocco.

Abdelhadi Boutaleb
ambassador (en) Fassara


shugaba


Abdelkrim al-Khatib (en) Fassara - Mehdi Ben Bouchta (en) Fassara
Minister of Communications of Morocco (en) Fassara

Rayuwa
HaihuwaFas, 23 Disamba 1923
ƙasaMoroko
MutuwaRabat, 16 Disamba 2009
Karatu
MakarantaJami'ar al-Karaouine
HarsunaLarabci
Faransanci
Turanci
Sana'a
Sana'aMai wanzar da zaman lafiya, ɗan siyasa da marubuci
EmployersUniversity of Hassan II Casablanca (en) Fassara
MambaAcademy of the Kingdom of Morocco for Royaume (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasaDemocratic Independence Party (en) Fassara

Iyali

Yana da mata da yarinya daya da maza biyu.

Karatu da aiki

Yayi Jamian Al Qarnwiyin, Rabat, farfesa a fannin Arabic History and Literature, wanda ya koyar da yarima Moulay Hassan da yarima Moulay Abdallah, wanda yasamar da kungiyar Democratic Party of Independence, 1944-51, minister na Labour and Social Affairs.[1]

Manazarta