Moroko

Maroko ko Moroko Larabci المغرب , (Al-Magrib) (ma'ana mafadar rana ko yamma). A yaren Abzinawa,kuma ⵍⵎⵖⵔⵉⴱ Faransanci Moroc, cikaken sunan ƙasar shine Masarautar Maroko. da yaren Abzinanci ko kuma Berber ⵜⴰⴳⵍⴷⵉⵜ ⵏ ⵍⵎⵖⵔⵉⴱ da Larabci kuma المملكة المغربية‎ Al-mamlaka al-magrabiyya Kasace dake, bin tsarin mulki salon sarauta dake Arewacin Afrika. Kasace ta asalin yan kabilar Abzinawa.ƙasar Maroko kasace dake da dogayen tsaunuka da kuma Sahara. Maroco ta yi eyaka da tekun Mediterranean daga Arewace, sai koma tekun Atlantic da ga yamma, sai koma wajan kasa tayi eyaka da Aljeriya da ga Gabas

Moroko
المملكة المغربية (ar)
المغرب (ar)
Kingdom of Morocco (en)
Morocco (en)
Kerajaan Maghribi (ms)
Maghribi (ms)
Flag of Morocco (en) Coat of arms of Morocco (en)
Flag of Morocco (en) Fassara Coat of arms of Morocco (en) Fassara


TakeCherifian Anthem (en) Fassara

Kirari«الله، الوطن، الملك»
Suna sabodaMarrakesh, Yamma da Mauri people (en) Fassara
Wuri
Map
 32°N 6°W / 32°N 6°W / 32; -6

Babban birniRabat
Yawan mutane
Faɗi37,076,584 (2021)
• Yawan mutane83.03 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiLarabci
Standard Moroccan Amazigh (en) Fassara
AddiniMusulunci
Labarin ƙasa
Bangare naArewacin Afirka
Yawan fili446,550 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuBahar Rum, Tekun Atalanta da Strait of Gibraltar (en) Fassara
Wuri mafi tsayiJbel Toubkal (en) Fassara (4,167 m)
Wuri mafi ƙasaSebkha Tah (en) Fassara (−55 m)
Sun raba iyaka da
Aljeriya
Ispaniya
Tarayyar Turai (1 ga Janairu, 1986)
Bayanan tarihi
Ƙirƙira789
1549
1631
2 ga Maris, 1956:  (French protectorate in Morocco (en) Fassara)
7 ga Afirilu, 1956:  (Spanish protectorate in Morocco (en) Fassara)
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnaticonstitutional monarchy (en) Fassara
Majalisar zartarwaCabinet of Morocco (en) Fassara
Gangar majalisaParliament of Morocco (en) Fassara
• King of Morocco (en) FassaraMohammed VI (en) Fassara (23 ga Yuli, 1999)
• Prime Minister of Morocco (en) FassaraAziz Akhannouch (en) Fassara (7 Oktoba 2021)
Majalisar shariar ƙoliSupreme Court of Morocco (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara142,866,583,125 $ (2021)
KuɗiDirham na Morocco
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.ma (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+212
Lambar taimakon gaggawa15 (en) Fassara, 19 (en) Fassara, *#06# da 177 (en) Fassara
Lambar ƙasaMA
Wasu abun

Yanar gizomaroc.ma…
Facebook: MoroccanGov Twitter: MoroccanGov Instagram: moroccangov Youtube: UC7zr0TKchUJyJ7D8u5gK7HQ TikTok: MoroccanGov Edit the value on Wikidata
moroko
tsunuka masu zubar da ruwa a moroko
Sarki Muhammad na moroko a karnin baya
cikin birnin morocco

Al'umar kasar Maroko yakai kimanin miliyan 37 million kuma tana da adadin fadin kasar kimanin da yakai kilomita 710,550 [1] (sukwaya mil 172 410). Babban birnin taraiya shine Rabat, kuma birni mafi girma shine Kasablanka. Sauran birane masu girma sun hada da Marrakeah, Tangier, Sale, Fea da kuma Meknes.

Hotuna

Hasumiyar Hassan a Rabat (Morocco)
wasu kofofin moroko a wani karni
Kayan abincin na ganye na moroko

Yaren Berber ko Abzinanci shine babban yare kuma mai asali a kasar kafin Larabci da ya shigo bayan mamayar da larabawa sukayi ma kasar. Musulunci ne babban addini na kasar.

Manazarta

[1][2]

Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: