Ado Bayero

Sarkin Kano

Ado Abdullahi Bayero About this soundAdo Bayero (An haifeshi: 25 ga watan Yuli shekara ta 1930 ya Rasu shida 6 ga watan Yuni shekara ta 2014). tsohon sarkin Kano ne tun daga shekara ta 1963 har zuwa rasuwarsa a shekara ta 2014. Ado Bayero ya kasance kafin ya zama sarkin kano shahararren ɗan kasuwa ne, kuma yayi aikin banki, tsohon ɗan sanda ne kuma Sannan yayi aiki a matsayin jakadan Nijeriya a ƙasar Senegal.

Ado Bayero
Masarautar Kano

22 Oktoba 1963 - 6 ga Yuni, 2014
Muhammad Inuwa - Sanusi Lamido Sanusi
Rayuwa
Haihuwajihar Kano da Kano, 25 ga Yuli, 1930
ƙasaNajeriya
ƘabilaHausawa
Harshen uwaHausa
MutuwaKano da jihar Kano, 6 ga Yuni, 2014
Yanayin mutuwa (cuta)
Ƴan uwa
MahaifiAbdullahi Bayero
Yara
AhaliMuhammadu Sanusi I
YareGidan Rumfa
Karatu
HarsunaTuranci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'aMai wanzar da zaman lafiya, ɗan siyasa da sarki
Imani
AddiniMusulunci
Hotan gidan marigayi mai martaba tsohon sarkin Kano Alhaji Ado Bayero
Marigari Ado Bayero
hoton fadar ado bayaro
The emir of kano

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.