Agha Muhammad Khan Qajar

Agha Muhammad Khan Qajar (Farisawa: آقامحمدخان قاجار Âqâ Mohammad Xân-e Qâjâr) (14 Maris 1742 - 17 ga Yuni 1797) Wanda kuma aka fi sani da sunansa na sarauta na Agha Muhammad Shah (Farisawa: آقا محمد شاه Âghâ Mohammad Šâh) Shi ne wanda ya kafa Daular Qajar a Iran a shekara ta 1794.[1][2] Agha Muhammad Khan dan kabila Qajar ya samu damar hambarar da Shah Lutf Ali Khan tare da kawo karshen Daular Zand; Ya sha kai hare-hare na soji sannan ya sake hade kasar Iran.

Agha Muhammad Khan Qajar
Shah

1789 - 17 ga Yuni, 1797
Lotf Ali Khan (en) Fassara - Fath Ali Shah
Rayuwa
HaihuwaGorgan (en) Fassara, 1742
ƙasaIran
MutuwaShusha (en) Fassara, 17 ga Yuni, 1797
MakwanciNajaf
Mashhad
Yanayin mutuwakisan kai (stab wound (en) Fassara)
Ƴan uwa
MahaifiMohammad Hasan Khan Qajar
AhaliHossein Qoli Khan (en) Fassara da Morteza Qoli Khan Qajar (en) Fassara
YareQajar dynasty (en) Fassara
Sana'a
Sana'aruler (en) Fassara
Imani
AddiniShi'a

Manazarta