Birnin Ho Chi Minh

Birnin Ho Chi Minh (da harshen Vietnam: Thành phố Hồ Chí Minh) ko Saigon (da harshen Vietnam: Sài Gòn) birni ne, da ke a ƙasar Vietnam. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, Birnin Ho Chi Minh tana da yawan jama'a 8,611,100. An gina Birnin Ho Chi Minh a karni na sha bakwai bayan haihuwar Annabi Issa.

Birnin Ho Chi Minh
ក្រុងព្រៃនគរ (km)


InkiyaPéarla an Chianoirthir da La perle de l'Extrême-Orient
Suna sabodaHo Chi Minh (en) Fassara
Wuri
Map
 10°46′32″N 106°42′07″E / 10.7756°N 106.7019°E / 10.7756; 106.7019
Ƴantacciyar ƙasaVietnam
Babban birnin
Republic of Vietnam (en) Fassara (1955–1975)
Yawan mutane
Faɗi9,389,720 (2022)
• Yawan mutane4,481.13 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare naVietnam
Yawan fili2,095.39 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuSaigon River (en) Fassara da Bến Nghé Channel (en) Fassara
Altitude (en) Fassara19 m-7 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiSaigon (en) Fassara da Gia Định (en) Fassara
Wanda ya samarNguyen Huu Chanh (en) Fassara
Ƙirƙira1698
1955
1976
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo700000–769999
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho282, 283, 284, 285, 286, 287 da 8
Lamba ta ISO 3166-2VN-SG
Wasu abun

Yanar gizohochiminhcity.gov.vn
Birnin Ho Chi Minh.

Hotuna

🔥 Top keywords: