Boss Mustapha

Boss Gidahyelda Mustapha Dan Nijeriya ne, lauya, dan kasuwa, Dan'siyasa, kuma shine Sakataren Gwamnatin Tarayya a Nijeriya, wato Secretary to the Government of the Federation (SGF). Kafin nan shine babban Darekta Maikula da Nigerian Inland Waterways Authority ya sauka bayan zaɓensa da akayi yazama SGF ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari a 30 ga watan Oktoban shekarar 2017.[1][2]

Boss Mustapha
Secretary to the Government of the Federation (en) Fassara

1 Nuwamba, 2017 - 29 Mayu 2023
Babachir David Lawal
Rayuwa
HaihuwaHong (Nijeriya)
ƙasaNajeriya
Karatu
MakarantaJami'ar Ahmadu Bello
Sana'a
Sana'aɗan siyasa

Anazarci