Cyril Ramaphosa

Cyril Ramaphosa (lafazi: [siril ramafosa]) ɗan siyasan Afirka ta Kudu ne. An haife shi a shekara ta 1952 a Soweto, Afirka ta Kudu. Cyril Ramaphosa shugaban kasar Afirka ta Kudu ne daga watan Fabrairu a shekara ta 2018 (bayan Jacob Zuma).

Cyril Ramaphosa
Chairperson of the African Union (en) Fassara

10 ga Faburairu, 2020 - 6 ga Faburairu, 2021
Abdul Fatah el-Sisi - Félix Tshisekedi (en) Fassara
member of the National Assembly of South Africa (en) Fassara

22 Mayu 2019 - 22 Mayu 2019
Election: 2019 South African general election (en) Fassara
5. Shugaban kasar south africa

15 ga Faburairu, 2018 -
Jacob Zuma
Deputy President of South Africa (en) Fassara

26 Mayu 2014 - 15 ga Faburairu, 2018
member of the National Assembly of South Africa (en) Fassara

21 Mayu 2014 - 15 ga Faburairu, 2018
Rayuwa
HaihuwaSoweto (en) Fassara, 17 Nuwamba, 1952 (71 shekaru)
ƙasaAfirka ta kudu
Harshen uwaHarshen Venda
Ƴan uwa
MahaifiTshivhase Samuel Ramaphosa
MahaifiyaNyamuofhe Erdmuth Ramaphosa
Abokiyar zamaTshepo Motsepe (en) Fassara
Karatu
MakarantaJami'ar Harvard
Yale University (en) Fassara
Damelin (en) Fassara
Matakin karatuBachelor of Laws (en) Fassara
clinical psychologist (en) Fassara
HarsunaHarshen Venda
Turanci
Harshen Zulu
Harshen Xhosa
Arewacin Sotho
Sana'a
Sana'aɗan siyasa, trade unionist (en) Fassara, ɗan kasuwa da entrepreneur (en) Fassara
Kyaututtuka
MambaSouth African Students' Organization (en) Fassara
Black People's Convention (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasaAfrican National Congress (en) Fassara
Cyril Ramaphisa a Lenasia
Cyril Ramaphosa a shekara ta 2019.
🔥 Top keywords: