Daular Usmaniyya
Daular Usmaniyya (Larabci دولت عليه عثمانیه), (Turanci Devlet-i ʿAlīye-i ʿOsmānīye), (Turanci Exalted Ottoman State), (Turanci na wannan zamani; Osmanlı İmparatorluğu, ko Osmanlı Devleti), (Faransanci Empire ottoman),[1][2][1][1][3] daula ce da akayi ta a ƙasar mai mazauni a ƙasar Turkiyya a yanzu wadda taɗau tsakanin lokacin 1299 zuwa 1923. Daular na zaune a Turkiyya kuma tana da iko da gabashi da kudancin ƙasashen dake a gefen kogin Meditereniya.
Daular Usmaniyya | |||||
---|---|---|---|---|---|
دولت عالیه عثمانیه (ota) | |||||
| |||||
Take | Imperial anthems of the Ottoman Empire (en) | ||||
Kirari | «دولت ابد مدت» | ||||
Suna saboda | Osman I (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Constantinople (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Harshen gwamnati | Ottoman Turkish (en) | ||||
Addini | Musulunci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Central Powers (en) | ||||
Yawan fili | 5,200,000 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Daular Abbasiyyah, Daular Rumawa, Beylik of Osman (en) , Beylik of Bafra (en) da Maona of Chios and Phocaea (en) | ||||
Rushewa | 17 Nuwamba, 1922 | ||||
29 ga Yuli, 1299 <abbr title="Circa (en) ">c. 1300 | |||||
Ta biyo baya | Government of the Grand National Assembly (en) da occupation of Smyrna (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | absolute monarchy (en) , dual monarchy (en) , absolute monarchy (en) , dual monarchy (en) , single-party system (en) , military dictatorship (en) da Sarauta | ||||
Gangar majalisa | General Assembly of the Ottoman Empire (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi | Akçe (en) |
Tsakanin shekarata 1299 Osman I ya kafa daular, kuma tayi ƙarfi sosai tsakanin shekaraun 1400 zuwa 1600, lokacin ƙarfin ikon ta ya mamaye yankunan kudu maso gabashin Turai da kudu maso Yammacin Asiya da kuma arewacin Afrika.
Daular ta samu ne sakamakon cinye kasashe da yaki. Sarki ne ke aikawa da Gwamna zuwa dukkan kasar da daular ta kama domin yayi shugabanci, ana kiran wadannan gwamnonin da Pasha ko Bey. Mafi shahara daga cikin su a ƙarni na 19 shine Muhammad Ali Pasha.
Daular Usmaniyya ta karye ne a lokacin Yaƙin Duniya na I wanda yayi sanadin dukkan ƙasashen kowacce ta rabu da juna.
Hotuna
- Isaac Pacha Molho
- Daular Usmaniyya 699H.
- Mayakan Kurdawa