Turai
Turai,ko kuma Yurof (da Turanci, Europe). Yurof nahiya ce, kuma an santa da wani ɓangare na Yureshiya, ɗaukacinta tana. Arewacin Hemisfira kuma kusan duka a cikin Gabashin Hemisfira.Ta ƙunshi mafiyammacin feninsulolin Yureshiya,[1] tana raba Landmass na nahiya ta Afro-Yureshiya da duka Asiya da Afirka. Ta yi iyaka da Tekun Aktic daga arewa, da tekun Atlantika daga yamma, da Tekun Meditaraniya daga kudu da kuma Asiya daga gabas. Yawanci ana ɗaukar Yurofa a matsaya cirarra daga Asiya ta dalilin watershed na tsaunukan Ural, da Rafin Ural, da Tekun Kasfiyan, da Greater Caucasus, da Baƙin Teku da kuma hanyoyin ruwan Turkish Straits.[2] ko da yake mafi yawancin iyakar kan ƙasa ta ke, Kusan do da yaushe dai ita Yurofa ana ganinta a matsayin Nahiya mai zaman kanta saboda girmanta da kuma nauyin tarihinta da tsab'iunta.
Turai | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Mount Elbrus (en) |
Yawan fili | 10,186,000 km² |
Suna bayan | Europa (en) |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 48°41′27″N 9°08′26″E / 48.690959°N 9.14062°E |
Bangare na | Eurasia (en) Ostfeste (en) Duniya |
Kasa | no value |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa | Northern Hemisphere (en) |
Ƙasashen Turai.
Sea
Sea
Biscay
Sea
Cadiz
Sea
Atlantic
Ocean
Sea
Sunan Kasa da tutar ta [3] | Iyaka (km²) | Mutunci (1 July, 2002 est.) | baban birne | wurin zama |
---|---|---|---|---|
Gabascin Turai: | ||||
Belarus | 207,600 | 10,335,382 | Belarus | Minsk |
Bulgairiya | 110,910 | 7,322,858 | Bulgaria | Sofia |
Hungariya | 93,030 | 9,956,108 | Hungary | Budapest |
Kazech | 78,866 | 10,228,744 | Czech Republic | Prag |
Moldufiniya | 33,843 | 4,320,490 | Moldova | Chişinău |
Poland | 312,685 | 38,518,241 | Poland | Warsaw |
Rash | 3,960,000 | 106,037,143 | Rasha | Moscow |
Romainiya | 238,391 | 22,276,056 | Romania | Bucharest |
Slofakiya | 48,845 | 5,447,502 | Slovakia | Bratislava |
Ukraniya | 603,700 | 46,299,862 | Ukraine | Kiev |
Arewacin Turai: | ||||
Åland | 1,552 | 26,008 | Åland | Mariehamn |
Birtaniya | 244,820 | 59,201,000 | United Kingdom | Lunnainn |
Denmark | 43,094 | 5,368,854 | Denmark | Copenhagen |
Finland | 336,593 | 5,157,537 | Finland | Helsinki |
Guernsey | 78 | 64,587 | Guernsey | St Peter Port |
Iceland | 103,000 | 307,261 | Iceland | Reykjavík |
Ireland | 70,280 | 4,234,925 | Republic of Ireland | Baile Átha Cliath |
Istoniya | 45,226 | 1,415,681 | Estonia | Tallinn |
Laitfiya | 64,589 | 2,366,515 | Latvia | Riga |
Lithuania | 65,200 | 3,601,138 | Lithuania | Vilnius |
Jersey | 116 | 89,775 | Jersey | Saint Helier |
Norway | 324,220 | 4,525,116 | Norway | Oslo |
Svalbard ko Jan Mayen | 62,049 | 2,868 | Svalbard agus Eilean Jan Mayen | Longyearbyen |
Sweden ko Swidi | 449,964 | 9,090,113 | Sweden | Stockholm |
Tsibirin Feroe) | 1,399 | 46,011 | Faroe Islands | Tórshavn |
Tsibirin Man | 572 | 73,873 | Isle of Man | Doolish |
Kudancin Turai: | ||||
Albaniya | 28,748 | 3,600,523 | Albania | Tirana |
Andorra | 468 | 68,403 | Andorra | Andorra la Vella |
Bosnia da Herzegovina | 51,129 | 4,552,198 | Bosnia and Herzegovina | Sarajevo |
Gibraltar | 5.9 | 27,714 | Gibraltar | Gibraltar |
Girka | 131,940 | 10,706,290 | Greece | An Àithne |
Ispaniya | 498,506 | 40,077,100 | Spain | Madrid |
Italiya | 301,230 | 58,147,733 | Italy | An Ròimh |
Kroatiya | 56,542 | 4,493,312 | Croatia | Zagreb |
Malta | 316 | 397,499 | Malta | Valletta |
Masadoiniya ta Arewa | 25,333 | 2,055,915 | Republic of North Macedonia | Skopje |
Montenegro | 13,812 | 684,736 | Montenegro | Podgorica |
Portugal | 91,568 | 10,084,245 | Portugal | Lisbon |
San Marino | 61 | 27,730 | San Marino | San Marino (baile) |
Serbiya | 88,361 | 10,147,398 | Serbia | Belgrade |
Sloveniya | 20,273 | 2,009,245 | Slovenia | Ljubljana |
Vatican | 0.44 | 900 | Vatican City | Vatican City |
Yammacin Turai: | ||||
Austriya | 83,858 | 8,169,929 | Austria | Vienna |
Beljik | 30,510 | 10,274,595 | Belgium | Brussels |
Faransa | 547,030 | 59,765,983 | France | Paris |
Holand | 41,526 | 16,318,199 | Netherlands | Amsterdam |
Jamus | 357,021 | 83,251,851 | Germany | Berlin |
Liechtenstein | 160 | 32,842 | Liechtenstein | Vaduz |
Luksamburg | 2,586 | 448,569 | Luxembourg | Luksamburg |
Monaco | 1.95 | 31,987 | Monaco | Monaco |
Switzerland | 41,290 | 7,301,994 | Switzerland | Bern |
Tsakiyar Asiya: | ||||
Kazakhstan | 150,000 | 600,000 | Kazakhstan | Astana |
Asiya | ||||
Azerbaijan | 39,730 | 4,198,491 | Azerbaijan | Baku |
Georgiya | 49,240 | 2,447,176 | Gruisia | Tbilisi |
Turkiyya | 24,378 (a Turai) | 11,044,932 (a Turai) | Turkiyya | Ankara |
Mutunci | 10,176,246 | 709,608,850 |