Donald Trump

.Donald Trump[1][2] (An haifeshi 14 ga watan Yunin shekara ta alif dari tara da arba'in da shida 1946A.C) Miladiyya.shi ba'amurke ne, kuma babban ɗan kasuwa ne kuma ɗan siyasa ne. Kuma Shine tsohon shugaban Amurka bayan an zaɓe shi a shekara ta 2016 ya kammala a watan Janairun shekara ta 2021.[3]

Donald Trump
45. shugaban Tarayyar Amurka

20 ga Janairu, 2017 - 20 ga Janairu, 2021
Barack Obama - Joe Biden
Election: 2016 United States presidential election (en) Fassara
36. Shugaban da aka zaɓa na Tarayyar Amurka

9 Nuwamba, 2016 - 20 ga Janairu, 2017
Barack Obama - Joe Biden
Election: 2016 United States presidential election (en) Fassara
president (en) Fassara

1971 -
shugaba

1971 -
shugaba

Rayuwa
Cikakken sunaDonald John Trump
HaihuwaJamaica Hospital Medical Center (en) Fassara, 14 ga Yuni, 1946 (77 shekaru)
ƙasaTarayyar Amurka
MazauniMar-a-Lago (en) Fassara
Trump Tower (en) Fassara
White House
Manhattan (en) Fassara
New York (jiha)
Queens (en) Fassara
Palm Beach (en) Fassara
Jamaica Estates (en) Fassara
ƘabilaWhite Americans (en) Fassara
Harshen uwaTuranci
Ƴan uwa
MahaifiFred Trump
MahaifiyaMary Anne MacLeod Trump
Abokiyar zamaIvana Trump (en) Fassara  (9 ga Afirilu, 1977 -  11 Disamba 1990)
Marla Maples (en) Fassara  (20 Disamba 1993 -  8 ga Yuni, 1999)
Melania Trump (en) Fassara  (22 ga Janairu, 2005 -
Yara
AhaliMaryanne Trump Barry (en) Fassara, Fred Trump Jr. (en) Fassara, Robert Trump da Elizabeth Trump Grau
Ƴan uwa
Yarefamily of Donald Trump (en) Fassara
Karatu
MakarantaUniversity of Pennsylvania (en) Fassara
The Kew-Forest School (en) Fassara 1964)
New York Military Academy (en) Fassara
(1959 - 1964)
Fordham University (en) Fassara
(ga Augusta, 1964 - 1966)
The Wharton School (en) Fassara
(1966 - Mayu 1968) Digiri a kimiyya : ikonomi
Matakin karatuDigiri a kimiyya
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'abusiness magnate (en) Fassara, investor (en) Fassara, restaurateur (en) Fassara, ɗan siyasa, game show host (en) Fassara, real estate entrepreneur (en) Fassara, mai tsare-tsaren gidan talabijin, mai tsara fim, marubuci, Jarumi, babban mai gudanarwa, conspiracy theorist (en) Fassara da Ɗan kasuwa
Nauyi243 lb, 110 kg da 215 lb
Tsayi74 in, 1.9 m, 75 in da 180.33 cm
Wurin aikiNew York da Washington, D.C.
Muhimman ayyukaTrump: The Art of the Deal (en) Fassara
Crippled America (en) Fassara
The Apprentice (en) Fassara
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
MambaThe World's Billionaires (en) Fassara
SAG-AFTRA (en) Fassara
Sunan mahaifiJohn Barron, John Miller, The Donald da David Dennison
Imani
AddiniPresbyterianism (en) Fassara
Jam'iyar siyasaJam'iyyar Republican (Amurka)
Jam'iyyar Republican (Amurka)
Reform Party of the United States of America (en) Fassara
Democratic Party (en) Fassara
Jam'iyyar Republican (Amurka)
independent politician (en) Fassara
IMDbnm0874339
donaldjtrump.com da 45office.com
Shugaban kasar Amurka Donald Trump
Tsohon Shugaban Kasar Amurka Donald Trump
Lokacin da Trump yayi nasarar lashe zaben shi shida matar shi

Hoto

Manazarta

🔥 Top keywords: