Gambia, The Smiling Coast

Gambia, The Smiling Coast fim ne a Harshen Spanish a shekarar 2010 shirin an ɗauke shi a Gambia.

Gambia, The Smiling Coast
Asali
Lokacin bugawa2010
Ƙasar asaliIspaniya
Characteristics
Genre (en) Fassaradocumentary film

Labari

Takardun shirin suna bincikar sirrin yawon shaƙatawa, yana nuna duka abubuwan da ke da kyau da marasa kyau. Masana'antar yawon bude ido wata muhimmiyar hanyar samun kudin shiga ce ga wannan kasa da ke yammacin Afirka, amma tana da abubuwa da yawa a kanta, kamar karfafa bara da yawon shakatawa na jima'i.

Yan wasa

Manazarta